Tun daga watan Satumba, lamarin yanke wutar lantarki a cikin gida ya bazu zuwa fiye da larduna goma da suka hada da Heilongjiang, Jilin, Guangdong da, Jiangsu. A yammacin ranar 27 ga watan Satumba, hukumar kula da harkokin wutar lantarki ta kasar Sin ta bayyana cewa, bisa la'akari da halin da ake ciki na samar da wutar lantarki, zai dauki com...
Kara karantawa